Tambaya
Hukuncin mutumin da idan ya yiwa Allah alkawari sai ya saba.
Amsa
Abin da yake wajaba ga mutum shine ya lizimci aiwatar da abin da ya yiwa Allah alkawari akansa, na yin da’a da barin aikata sabo, idan mutum ya warware alkawarinsa to anso ya yi kaffara na karya rantsuwa.