Fatawowi
Hanyoyin yin fatawa
Mene ne fatawa?
Jami’i mai bayar da fatawa yana bayyana hukunce- hukuncen Shari’ar Musulunci ne bayan ya dogara da dalilai gami da hujjoji na Shari’a, saboda ya amsa mabambanta tambayoyin masu tambaya da suka shafi keɓantattun mas’aloli da na gaba ɗayan al’umma.TARIHIN FATAWA
Kalmar fatawa tana nuni ne zuwa ga ra’ayoyi, da fahimta na Fiƙihu da malamai masu bayar da fatawa suka ciro bayan lura da hukunce- hukuncen Allah, da kuma sauye- sauyen yanayi, da mutane, da zamani. Ya kamata a san cewa tarihin fatawa ya kasu ne zuwa marhaloli biyar da suka bambanta da juna; na farko: Marhalar da ake yin wahayi, sannan marhalar malaman Fiƙihu na farko, inda aka fara ijtihadin Fiƙihu, sannan marhala ta uku, wadda ita ce marhalar manyan jagororin Fiƙihu…
Ƙarisa karantawa...