Mene ne hakikanin mu’ujizar isra’i da mi’iraji, kuma mene ne dalilin da ke nuna afkuwarsu, kuma mene ne hukuncin wanda bai yarda da su ba?
Ƙarisa karantawa...
Me ake nufi da karama? Ya iyakokinta suke? Mene ne bambancin dake tsakaninta da mu’ujiza?
Ƙarisa karantawa...
Wane ne waliyi? Ta yaya Musulmai suka yi mu’amala da mas’alar walicci da mai da’awar walicci?
Ƙarisa karantawa...
Shin ash’ariyyawa su na gabatar da hankali ne akan nakali kuma ba sa aiki da Alkitabu wal Sunnah?
Ƙarisa karantawa...
Mene ne ingantaccen ma’ana ta shari’a wurin neman madadi daga waliyai da salihai?
Ƙarisa karantawa...
Menene ma’anar “istiwa’in Allah a kan Al’arshinsa?” a cikin zancensa Allah Ta’ala (Allah Mai Rahama ya daidaita a al’arshi) {Daha : 5}
Ƙarisa karantawa...