Kera kayayyakin wasa na yara

Egypt's Dar Al-Ifta

Kera kayayyakin wasa na yara

Tambaya

Mene ne hukuncin kera ‘yar tsana na wasan kananan yara?

Amsa

Matukar irin wadannan kayayyakin wasan da aka ambata ba sa koyar da fasikanci ko koyar da haramtattun ayyuka, sannan ya zama kayan sun kubuta daga shiga layin ibada, to irin haka babu haramci a ciki a shari’ance, hakika ya tabbata daga Uwar muminai Aisha Allah ya kara mata yarda tace: Annabi SallallaHu AlaiHi wa Alihi wa Sallam ya aureta, kuma an kaita dakinta, a tare da ita akwai kayan wasa na yara. 

Share this:

Related Fatwas