Kiyaye masana’antu da motoci da ma’...

Egypt's Dar Al-Ifta

Kiyaye masana’antu da motoci da ma’aikata da inshora domin kiyayesu daga wasu hadarurruka.

Tambaya

Shin ya halasta a shari’ance a baiwa kamfanoni da motoci da ma’aikata  inshora saboda kiyayesu daga wasu asarori?

Amsa

Babu hani a shari’ance ayi riko da tsarin inshora a komai, muna fatan hakan ya fadada har ya shafi dukkan wadanda suka cancanci da su rabauta da shi, sai ya kasance abinda ake biya na inshorar a duk wata ake biya, ko kuma duk shekara, wanda kudin da za arinka biya ba zai gagara ba, kuma irin hakan ya zama wajibi ne a wasu bangaroran, domin kowa ya saba da yin adana da kuma bayar da kyauta.

Share this:

Related Fatwas