hadin kan kasa

Egypt's Dar Al-Ifta

hadin kan kasa

Tambaya

Mene ne hakikanin hange na Musulunci a cikin al’umma?

Amsa

Shari’a ta bukaci samar da hadin kan kasa ga mabiya addinin Musulunci kuma ta kwadaitar da su akan haka, saboda su mutane a mahangar shari’a dukkansu daya ne, inda suke rayuwa da zamantakewa na tare, hakanan Musulunci ya  tabbatar da koyar da aminci a tsakanin mabiya, sannan kuma su kawar da tsaurarawa da tilasci da tayar da fitina a tsakaninsu, hakanan kuma su nesanci amfani da addini wurin yada tsauraran ra’ayuka wadanda suke cutar da al’umma.

Share this:

Related Fatwas