Sayar da zinare

Egypt's Dar Al-Ifta

Sayar da zinare

Tambaya

Mene ne hukuncin karin da mai sana’anta zinare yake amsa a lokacin da za a sauya zinare da aka yi masa aiki?

Amsa

Shari’a ba ta hana a biya kudin aiki da sana’a a lokacin da za a sauya zinaren da aika yi masa aiki, da wanda tsoho ne ba, saboda kowa ya san ceea duk zinare da azurfar da aka yi masu aiki ko kwalliya, sun fita daga da’irar kasancewarsu kudi, illar da ta wajabta kamanceceniya, da kwafe makwafi, da bayar wa hannu da hannu ta kau, sun zama tamkar kowace haja, da ake la’akari da yin masu aiki.

Share this:

Related Fatwas