Boye kayan amfanin mutane saboda ya...

Egypt's Dar Al-Ifta

Boye kayan amfanin mutane saboda ya yi tsada, da wasa da farashin kasuwa

Tambaya

Mene ne hukuncin 'yan kasuwan da suke boye kayayyakin bukata saboda su yi tsada?

 

Amsa

'Yan kasuwan da suke boye kayayyakin amfanin mutane, ko masu sayar da su sama da farashinsu, suna yin mummunan amfana da fadi da tashin tattalin arziki, dukansu masu laifi ne, saboda haka sam bai kamata masu saye su taimaka masu akan haka ba; kamata ya yi mutane su takaita sayen abin da ba suna matukar bukatarsa ba ne a irin wannan hali.

Share this:

Related Fatwas