Rashin biyan haraji da kudin shiga
Tambaya
Mene ne hukuncin kin biyan haraji da kudin shiga?
Amsa
Shari'a ba ta yarda da kin biyan haraji da kudin shiga, kuma sam bai halatta mutum ya bayar da cin hanci domin a rage mas aba, haka kuma wajibi ne ma'aikacin haraji ya kula da dokoki da tsare- tsaren haraji, ya kaurace wa son zuciya.