Kididdige kashi daya cikin uku na d...

Egypt's Dar Al-Ifta

Kididdige kashi daya cikin uku na dare da rabinsa

Tambaya

Ta yaya ake iya tantance kashi daya cikin uku na dare?

Amsa

Kididdige lokaci na dare yana farawa ne daga fadawan rana har zuwa fitowan alfijir, abin da ke tsakanin wadannan lokutan biyu shi ne dare, domin sanin rabinsa akan kirga adadin sa’oi ne tsakanin lokuta biyu sai a raba gida biyu, sannan sai a karawa rabin lokacin zuwa magariba, daga nan sai a cire rabin lokaci, ko kuma a raba gida uku sannan sai a kara kimar daya bisa uku zuwa lokacin magariba daga nan sai a fitar da daya bisa ukun daren.  

Share this:

Related Fatwas